Kallaba Recipe

Ingredients Kallaba:

  1. 1 cupi filawa
  2. Tattasai
  3. Albasa
  4. Kayan kanshi
  5. Dandano
  6. kwai

How to cook Kallaba:

  1. Zaki kwaba falawar ki da ruwa kar yayi tsululu kuma kar yayi kauri sosai kisa sauran Kayan ki aciki

  2. Ki sa jajjagin tattasai da albasa da kwai saiki sa mai dada a kasko idan yayi zafi sai kina iba kina soyawa

happy_cooking 🙂

#foodrecipes #foodrecipestoday #foodrecipeshome #foodrecipesgram #foodrecipesapps #foodrecipesandtips #foodrecipesaleem #foodrecipesandreviews #afoodrecipes #foodrecipesbyglamkitchen #foodrecipesb #foodrecipesbyroja #foodrecipesc #foodrecipesclips #foodrecipescooking #foodrecipescorner #foodrecipescookingclub